Tennis
Djokovic ya lashe kofin gasar ATP ta Duniya
Novak Djokovic ya lashe kofin gasar ATP ta Duniya bayan ya doke abokin karawar shi Roger Federer a wasan karshe da aka gudanar a birnin London. Djokovic shi ne na daya a duniya a fagen Tennis kuma wannan ne karo na biyu da dan wasan ke lashe kofin gasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Mahaifin Djovc dai yanzu haka yana kwance a gadon asibiti baya da lafiya amma duk da haka a bana Djokovic ya lashe kofuna Biyar kafin kammala kakae wasan bana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu