Isa ga babban shafi
Tennis

Djokovic ya lashe Shanghai Masters

Novak Djokovic ya lashe kofin gasar Tennis ta Shanghai Masters bayan ya rama kashin da ya sha hannun Andy Murray a gasar US Open. Wannan ne karo na 13 da Djokovic ke lashe gasar da ake kira Masters a duniya.

Dan kasar Serbia Novak Djokovic
Dan kasar Serbia Novak Djokovic REUTERS/Gonzalo Fuentes
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.