Tennis
Federer Shi ne na daya a duniya tsawon makwanni 300
Roger Federer ya tsallake zuwa zagayen Quarter Final a gasar Tennis ta Shaghai Masters wanda kuma ya bashi damar ci gaba da kasancewa a matsayin na daya a duniya tsawon makwanni 300. Novak Djokovic da Andy Murray dai dukkaninsu sun haska a jiya Alhamis. Bayan Djokovic ya doke Feliciano Lopez, Murray kuma ya lallasa Alexandr Dolgopolov.
Wallafawa ranar: