Isa ga babban shafi
Seria A

Rahotanni na cewa AC Milan za ta dauki Guardiola matsayin koci

Rahotanni daga Italia na cewa tsohon kocin Barcelona Pep Guardiola ya gana da wakilan kungiyar AC Milan don karbar aikin horar da ‘Yan wasan kungiyar. Tun bayan da ya ajiye aikin horar da Barcelona, Pep Guardiola yana hutu ne ba tare da horar da wata kungiyar ba.

Tsohon Kocin Barcelona Pep Guardiola
Tsohon Kocin Barcelona Pep Guardiola
Talla

Amma babban jaridar wasanni ta Gazzetta dello a Italia ta ruwaito labari game da ganawar dan uwan Guardiola Pere da shugaban kungiyar AC Milan Adriano Galliani. Amma kuma kungiyar AC Milan ta karyata Rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.