Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Ronaldinho ya fice Flamengo zuwa Atletico Mineiro

Ronaldinho na Brazil bayan ya raba gari da Flamengo a makon jiya, dan wasan ya kulla sabuwar yarjejejniya da kungiyar Atletico Mineiro. A makon jiya ne Ronaldinho ya yi bankwana da Flamengo saboda kudaden shi Dala Miliyan 20 da yake bin kungiyar.

Dan wasan Brazil Ronaldinho rike da sabuwar Rigarsa ta kungiyar Atletico Mineiro bayan cim ma yarjejeniya da kungiyar a birnin Belo Horizonte
Dan wasan Brazil Ronaldinho rike da sabuwar Rigarsa ta kungiyar Atletico Mineiro bayan cim ma yarjejeniya da kungiyar a birnin Belo Horizonte REUTERS/Gualter Naves
Talla

Yanzu haka kungiyar Atletico Mineiro tace zata biya dan wasan kudin albashi Dala 150,000 sabanin kudaden da yake karba a Falmengo Dala 600,000.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.