Belgium ta zartas da hukuncin daurin shekaru 30 kan wani dan ta'adda bafaranshe
Bayan share tsawon watanni 9 ana ta jerangiyar shara’a a jiya juma’a, kotu Belijiyom ta zartar da hukumacin daurin shekaru 30 ga Mohamed Abrini, da ya raka masu irarin jihadi da suka kai harin kunar bakin wake a filin jirgin saman Bruxelles a ranar 22 ga watan maris din 2016
Wallafawa ranar:
Dangane da abokin ta’asarsa Salah Abdeslam, kuwa kotun ta tabbatar da hukumcin farako da aka zartar masa a 20218 na zaman wakafin shekarau 20 ba kari, sakamakon masayar wuta da yan sanda a maris din 2016.
Kotun Blejiyum dai na ci gaba da kallon Faransawan masu ikrarin jihadi da zama yan game ta kan harin ta’addancin da aka kai mata a Bruxelles ,da ya yi sanaiyar mutuwar mutane 32.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu