Isa ga babban shafi
Faransa

Jean Luc Melenchon na shan suka daga yan kasar

A Faransa daya daga cikin ma su Adawa ga Shugaban kasar Jean Luc Melenchon na shan suka daga wasu yan kasar bayan da ya furta kalamai da suka sha banban a akidar siyasar Faransa.

Jean-Luc Mélenchon mai adawa da siyasar Shugaba Emmanuel  Macron a Farasa
Jean-Luc Mélenchon mai adawa da siyasar Shugaba Emmanuel Macron a Farasa REUTERS/Philippe Wojazer
Talla

A zanga-zanagr nuna adawa da sabon tsarin fasalta ayyuka dama kungiyoyin kwadago na kasar Faransa da Shugaban kasar Emmanuel Macron ya dau,,Jean Luc Melenchon ya danganta Gwamnatin Shugaba Emmanuel Macron da yan Nazis.

Kalaman dake ci gaba da janyowa dan siayasar suka matuka ,sai dai a yau lahadi Jean Luc Melenchon ya fito filin tareda musanta haka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.