Isa ga babban shafi
Turai

Ficewar Birtaniya daga yankin Turai cikin sulhu

Mai shiga tsakani kan batun ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar Turai Michel Barnier ya yi kira zuwa kasar Birtaniya da wakilan Turai na gani sun soma tattaunawa cikin sulhu tareda mutunta juna.

Tutocin kasahen kungiyar tarayyar Turai
Tutocin kasahen kungiyar tarayyar Turai
Talla

Mai shiga tsakani Michel Barnier yayinda yake gabatar da jawabi a zauren majalisar kasar Ireland ,ya bayyana damuwa ganin ta yadda kasar Birtaniya da kasashen Turai suke fuskantar jan kaffa,Barnier ya na mai aikewa da sako zuwa Gwamnatocin Birtaniya da na Turai a cewar sa huldar dake da kwai tsakanin Birtaniya da sauran kasashen Turai na da muhimanci fiye da kima.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.