Isa ga babban shafi
Jamus

'Yan Sandan Jamus na farautar wani mutun da ke shirin kai harin taaddanci yau.

‘Yan Sanda a kasar Jamus sun kaddamar da farautar wani da ake zargi na shirin kai harin taaddanci a kasar. 

Shugaban Gwamnatin Jamus uwargida Angela Merkel
Shugaban Gwamnatin Jamus uwargida Angela Merkel
Talla

‘Yan sandan yankin garin Chemnitz sun bukaci magidanta da su sa idanu sosai kuma su kasance a gidajen su gudun kada a rutsa da su.

‘Yan Sandan sun bayyana cewa su na ci gaba da bincike sosai har sai sun kama mutumin da ake zargi yana kokarin kai harin ta'addancin.

Sau biyu aka kaiwa Jamus harin ta'addanci da ya sa hukumomin kasar mikewa tsaye domin gudn kada a sake.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.