Isa ga babban shafi
Brazil

An kafa kwamitin tsige Rousseff ta Brazil

Majalisar dattawan Brazil ta kafa kwamitin aiwatar da tsige shugaban kasar Dilma Rouseff, wadda take zargin ‘yan adawanta da  yunkurin yi ma ta juyin mulki.

Shugaba Dilma Rousseff ta kasar Brazil
Shugaba Dilma Rousseff ta kasar Brazil REUTERS/Carlo Allegri
Talla

Majalisar wakilan kasar ta gabatar wa majalisar Dattijan da matsayin da ta dauka kan tsige Rousseff bayan ta yi zaman kada kuri'u a ranar 17 ga wannan wata na Aprilu, inda aka samu adadin abinda ake bukata na yunkurin tsigewar.

Ana zargin  shugara da laifin karya dokokin amfani da kudaden gwamnati.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.