EU-Birtaniya
Yan siyasar Birtaniya na fatar ficewa daga kungiyar EU
Wasu jamiyyun siyasa a Britaniya sun kaddamar da wani shirin domin ganin kasar tasu ta fice daga cikin kungiyar kasashen Turai ta EU.Wannan kaddamar da ficewa daga kungiyar na samun goyon bayan wasu manyan masu bada gudunmuwa ta siyasa su uku, yanayi da kan iya haifar da sauyi a babban zaben raba gardama da za’ayi cikin shekara ta 2017.
Wallafawa ranar:
Talla
Bayanai na nuna cewa masu neman ficewa daga Kungiyar kasashen turai din sun hada da Jamiyyar Fira Ministan David Cameron wato Jamiyyar Conservative, da jamiyyar Labour.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu