Isa ga babban shafi
EU-FARANSA

Yan Faransa na fatar gani doka ta yi aiki a kai

Kasashen Turai za su mayar da hankali dama nazari kan al’amarin dake cigaba da haifar da fushin jama’ar yankin dangane da batun rike lufashin marasa lafiya ta hanyar na’urori zamani dake asibiti.Ranar shida ga watan yuni ne kasashen za su sanar da matsayar da aka cima. 

Wani marasa lafiya  a Faransa
Wani marasa lafiya a Faransa AFP/Fred Dufour
Talla

Kotun zartas da hukunci na Turai zai aiwatar da wata doka da yanzu haka ake nazari a kai dangane da yada jami’an kiwon lafiya za su zanki futar da rai ga ma su karanci kwanuki .

A kasar Faransa kungiyoyi da dama ne suka nuna bacin ran su dama adawa gani ta yada hukumomin kasar ke cigaba da jan kaffa tareda nuna adawa kan bukatun marasa lafiya na gani an saukake masu walhalu .

Saukake walhalu marasa lafiya dake gab da mutuwa,da kuma ake rike da lufa shi su ta hanyar na’urorin zamani dake asibiti ,ba shi da amfani inji da dama daga cikin mutanen kasar.

An dai soma wanan takadama ne tun watan janairu shekarar 2014 a lokacin da iyalan wasu marasa lafiya suka bukaci an garzaya da wani na kusa da su lahira,
Al’amarin da da ya hadu da fushin Gwamnatin kasar, wace ya zuwa yanzu take neman warware wanan matsala.

Wani bicinke da aka gudanar a Faransa na bayana cewa kusan mutane 1700 a wanan kasa ne na’urori ke rike da lufashin su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.