Isa ga babban shafi
Bulgeria

Kotun Bulgeria ta daure tsohon Minista

Wata kotun kasar Bulgaria ta yanke wa tsohon ministan ciki gidan kasar Tsvetan Tsvetanov, hukuncin daurin shekaru hudu a gidan kaso, saboda samun shi da laifin katsalandan a wata shari’ar da take yi. Kotun ta sami Tsvetanov da ya rike mukamin Minsta tsakanin shekarun 2009 zuwa 2013, lokacin mulkin tsohon Firimiya Boyko Borisov da laifin dawo da hannun agogo baya a wata shari’ar da aka yi wa jami’an gwamnati a wancan lakacin.

Ministan Tsohon ministan ciki gidan kasar Bulgeria Tsvetan Tsvetanov.
Ministan Tsohon ministan ciki gidan kasar Bulgeria Tsvetan Tsvetanov. REUTERS/Stoyan Nenov
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.