Isa ga babban shafi
Fina-Finai

Claire ta lashe kyautar jarumar wasan kwaikwayo

CLAIRE Danes ta lashe kyautar jarumar da ta yi fice a shirin wasan kwaikwayo a rawar da ta taka a shirin Homeland series, a wajen bikin da aka yi daren Lahadi. Danes ta yi shirin ne a matsayin jami’ar leken asiri tare da Damian Lewis, Dan Britaniya. Sai dai Lewis bai yi nasarar lashe kyautar ba, inda ya zo na biyu ga Jeff Daniels, wanda ya fito a jarumin shirin The Newsroom.

Claire Danes tana rike da kyautar jarumar tauraruwa da ta lashe ta Primetime Emmy Award a Amurka
Claire Danes tana rike da kyautar jarumar tauraruwa da ta lashe ta Primetime Emmy Award a Amurka REUTERS/Mike Blake
Talla

Anna Gunn ta lashe kyautar wadda ta fi fice wajen taimakawa jaruma a shirin Breaking Bad.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.