Isa ga babban shafi
Faransa

Hollande ya amince da dokar auren jinsi guda a Faransa

Shugaban Faransa Francois Hollande ya amince da dokar auren jinsi guda, wanda yanzu Faransa ta kasance kasa ta 8 a Turai kuma kasa ta 14 a duniya da suka amince da dokar. Daga ranar Assabar da aka amince da dokar zuwa kwana 10, za’a fara daurawa ‘Yan madigu da ‘Yan luwadi aure bayan shugaban ya amince da dokar, alkawalin da ya doka tun a lokacin yakin neman zaben jam’iyyarsu ta gurguzu.

Shugaban Faransa Hollande ya amince da dokar auren jinsi guda
Shugaban Faransa Hollande ya amince da dokar auren jinsi guda REUTERS/Gonzalo Fuentes
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.