Isa ga babban shafi
Birtaniya

Wani Shugaban Darikar Katolika a Birtaniya ya yi murabus

Wani Shugaban darikar Catolika a Birtaniya, Cardinal Keith O’Brien ya yi murabus, sakamakon zarge-zarge da ake masa na rashin halayen kwarai. Cardinal Keith O’Brien shi ne Archbishop na St. Andrews da Edingburgh, kuma shugaban Cocin Scotland, wanda tun a shekara ta 1980 ake zargin sa da yin lalata.

Keith O'Brien Shugaban Mabiya darikar Katolika a Birtaniya
Keith O'Brien Shugaban Mabiya darikar Katolika a Birtaniya Reuters / Moir
Talla

Cardinal O’Brien shi ne wakili da zai jefa kuri’ar zaben sabon Fafaroma daga yankinsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.