EU-Girka
Barosso zai kai ziyara Girka don tattaunawa da Firaminista
Shugaban gudanarwar kungiyar kasashen Turai, Jose manuel Barosso, zai kai ziyara kasar Girka, domin ganawa da hukumomin kasar game da yadda za’a aiwatar da takunkumin tsuke bakin aljihun da za’a karawa kasar tallafi.
Wallafawa ranar:
Talla
Ana saran shugaban wanda ya ke ziyarar kasar a karon farko, a cikin shekaru uku, zai shaida wa hukumominta cewa, suna bukatar ci gaba da zama a kungiyar da ke amfani da kudin euro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu