Isa ga babban shafi
Girka

Sabon Firaministan Girka ya yi alkawalin samar da shugabanci nagari

Sabon Firaministan kasar girka, Antonis Samaras, ya yi alkawarin samar da shugaban ci na gari ga al’ummar kasar, tare da kokarin magance matsalolin bashi da suka addabi Girka.

Sabon Fira ministan kasar Girka Antonis Samaras
Sabon Fira ministan kasar Girka Antonis Samaras Reuters
Talla

Samaras shi ne Fira Minista na hudu a kasar Girka a cikin watanni takwas saboda rikicin matsalar tattalin arziki a kasar. Amma Samaras ya nemi hadin kan al’ummar Girka tare da sadaukar da kansu, yana mai cewa da taimakon Ubangiji, za su magance matsalar da ke addabarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.