Isa ga babban shafi
Girka

Jam’iyyun Girka suna fafutikar kafa Gwamnati

Shugabannin Jam’iyun Siyasar kasar Girka da suka samu nasarar zaben ‘Yan Majalisu, na kokarin kafa sabuwar Gwamnati, yayin da suke ci gaba da samun matsin lamba daga kasashen duniya. An samu tashin farashin hannayen Jari a kasashen Duniya bayan samun nasaarar Jam’iyar da ke goyan bayan Girka ci gaba da zama a kungiyar kasashen turai.

Shugaban Jam'iyyar gurguzu ta Pasok, Evangélos Vénizelos tare da shugaban Majallisar Girka
Shugaban Jam'iyyar gurguzu ta Pasok, Evangélos Vénizelos tare da shugaban Majallisar Girka REUTERS/Petros Giannakouris/Pool
Talla

Yanzu haka an shiga kwanaki biyu na tattaunawar Jam’iyyun siyasar kasar domin kulla kawance kafa gwamnati.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.