Isa ga babban shafi
Turai-Zimbabwe

Kasashen Turai sun janye Takunkuminsu ga Zimbabwe

Kungiyar Kasashen Turai ta janye takunkumin da ta sanyawa kasar Zimbabwe dangane da kayan agaji, don ganin hukumomin kasar sun dauki aniyar kawo sauye sauye ga harkokin siyasar kasar.

Shugaban kasar Zimbabwe  Robert Mugabe, 5 May, 2012
Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe, 5 May, 2012 Reuters/Philimon Bulawayo
Talla

Ministocin harkokin wajen kugiyar suka sanar da janye takunkumin cikin gaggawa, sai dai sun nemi gudanar da sahihin zaben jin ra’ayin Jama’a da za a gudanar a bana kafin janye sauran takunkumin.

Sai dai kuma Firaministan kasar, Morgan Tsvangirai, yace an wuce lokacin takunkumi. A cewar sa akwai lokacin da takunkumi ke iya zama matakin jan kunne.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.