Isa ga babban shafi
Zimbabwe

Kotun Zimbabwe ta samu mutane shida da laifin neman kifar da gwamnati

Wata Kotun kasar Zimbabwe, ta samu wasu mutane shida da laifin yunkurin kifar da Gwamnatin shugaba Robert Mugabe, lokacin da aka samu juyin juya halin kasahsen Larabawa.

Talla

Mutanen shida sun hada da Munyaradzi Gwisai, Tsohon Dan Majalisar kasar, daga Jam’iyar Fira Minista, Morgan Tsvangirai.

Yau ake saran yanke hukunci, kuma mutanen na fuskantar daurin shekaru 10.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.