Isa ga babban shafi
Zimbabwe

PM Zimbabwe Tsvangirai ya nemi Shugaba Mugabe ya ajiye aiki

PM kasar Zimbabwe Morgan Tsvangirai ya bukaci Shugaban kasar Robert Mugabe da yawa Allah ya ajiye aikin nasa haka saboda matsalar rashin lafiya ga kuma tsufa.Shidai Shugaba Robert Mugabe, dan shekaru 87 da haihuwa, na fama da cutar sankara, da likitoci su ka ce ko shakka babu cutar ce zata yi ajalinsa nan gaba kadan.PM Morgan Tsvangirai na magana ne ga taron ‘yan jaridu da ya kira. Ya ce ajiye aiki shi ne kawai mafi dacewa Mugabe ya yi yanzu. 

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe
Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe Reuters/Philimon Bulawayo
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.