Isa ga babban shafi
Zimbabwe

Baraka Cikin Gwamnatin Zimbabwe

Shugaban Kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, ya sha alwashin watsi da duk wani matsin lamba daga kungiyar kasashen Kudancin Afrika, SADC, kan matsalar raba madafin iko da ake tsakaninsa da Prime Minista, Morgan Tsvangirai.Mugabe ya ce ba zai amince da tilasata masa aiwatar da kudirin da ya sabawa dokar kasar ba. 

Le Premier ministre du Zimbabwe, Morgan Tvangirai (G) et Robert Mugabe, président du Zimbabwe (D)
Le Premier ministre du Zimbabwe, Morgan Tvangirai (G) et Robert Mugabe, président du Zimbabwe (D) Montage RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.