Isa ga babban shafi
Faransa

Shugaban Faransa Sarkozy zai rage zuwan baki idan ya sake lashe zabe

Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy, ya ce bakin haure 'yan kasashen waje sun yi yawa a cikin kasar, inda ya sake jaddada shirin yakin neman zaben sa, na rage yawan baki zama a kasar.

Shuagaban Faransa Nicolas Sarkozy
Shuagaban Faransa Nicolas Sarkozy REUTERS/Philippe Wojazer
Talla

Yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai, Sarkozy ya ce shirin Faransa na karbar baki ya lalace, saboda bakin sun yi yawa a cikin kasar, saboda haka basa iya samar musu da muhalli, aiyukan yi da makarantu.

Sarkozy kare matakin da ya ce dauka na rage shigowar baki da rabi, muddun ya sake lashe zaben shugabancin kasra da za ayi cikin wata mai zuwa na Afrilu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.