Isa ga babban shafi
Jamus

Majalisar Dokokin Jamus ta amince da tallafawa kasar Girka

Majalisar Dokokin Kasar Jamus ta amince da gagarumar rinjaye, shirin kasar na baiwa kasar Girka karin tallafi, bayan shugabar Gwamnatin kasar Angel Merkel ta yi gargadin cewar, rashin amincewa da matakin na iya jefa kasar cikin rudani. 

REUTERS/Yves Herman
Talla

Yan Majalisu 496 suka amince da shirin, 90 suka ki, yayin da biyar suka ki kada kuri’a, yayin zaben na jiya Litini. Tunda fari kasashen Turai sun amince da tallafawa kasar ta Girka da kudade Euro bilyan 130, domin farfado da tattalin arzikin kasar dake tangal tangal.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.