Isa ga babban shafi
Turai

Tsananin Sanyi ya Hallaka fiye da Mutane 200 cikin kasashen Turai

Tsananin sanyin daya hallaka fiye da mutane 120 cikin kasar Ukraine, idan aka hada da sauran kasashen Gabashi da Tsakiyar Turai fiye da mutane 200 suka hallaka, yanzu haka kuma sanyin ya nausa zuwa Yammacin na Turai, inda kankara ta mamayae birnin Rome na kasar Italiya.

Talla

Tuni kamfanin samar da gas na kasar Rasha, Gazprom, ya bayyana cewa ya kasa cimma bukatun mutane dake karuwa saboda tsakanin sanyin da ake fama da shi.

An samu soke da sauya lokutan tafiya a filin jirgin saman birnin Amsterdam na kasar Netherlands, daya daga cikin filin jiragen sama da aka fi hada hada.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.