Isa ga babban shafi
Russia

Shugaban kasar Russia ya bada umurnin katse baiwa Belarus iskar gas

Shugaban kasar Russia, Dmitry Medvedev, ya baiwa kanfanin Gazprom umurnin katse iskar gas da yake turawa kasar Belarus, saboda kasa biyan bashin Dala miliyan 200 da ake bin kasar.Alexie Miller, shugaban Gasprom ya tabbatar da cewar, kasar ta Belarus ta kasa biyan bashin, saboda haka daga karfe 6 agogon GMT, kanfanin ya rage yawan iskar gas da yake turawa Belarus.Kasar dai ta Belarus, itace take sayen kashi 20, na iskar gas da Russia ke fita da shi.Ya zuwa yanzu dai, kungiyar kasashen Turai, ba ta firta komai ba, dangane da wannan takadama. 

Shugaban kasar Russia, Dmitry Medvedev, Alexie Miller, shugaban Gasprom
Shugaban kasar Russia, Dmitry Medvedev, Alexie Miller, shugaban Gasprom Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.