Mu Zagaya Duniya
Rikicin Afrika ta tsakiya da Matsalar Lalata da yara a Vatican
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:29
Shirin Mu Zagaya Duniya ya tattauna ne game da zargin da Rahoton Hukumar hare Hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya akan Fadar Vatican na rashin daukar matakan hukunta wadanda ke yin Lalata da yara kanana. Shirin kuma ya tabo batun rikicin Afrika ta tsakiya.