Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Zaben Shugaban kasar Faransa

Wallafawa ranar:

A ranar 21 ga watan Afrilu ne aka gudanar da zaben shugaban kasar Faransa, inda ‘Yan takara Goma suka fafata cikin su har da shugaba mai ci, Nicolas Sarkozy, don samun nasara. A karon farko a tarihin zaben Faransa, an samu sabon salon siyasa inda shugaba mai ci ke fuskantar kalubale, domin Sarkozy yana fuskantar kalaubale daga shugaban Yan adawa, Francois Hollande na Jam’iyyar gurguzu ta Socialist. A cikin shirin, Bashir Ibrahim Idris tare da abokan shirinsa sun duba zaben da kuma matsalolin da kan iya yi wa shugaba Sarkozy tarnaki.

Wasu dauke da Takardar kada Kuriar zaben kasar Faransa
Wasu dauke da Takardar kada Kuriar zaben kasar Faransa REUTERS
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.