Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate, na Jami’ar Maiduguri

Wallafawa ranar:

Shugaban ‘Yan adawar kasar Jamhuriyar Demokradiyar Congo, Etienne Tshisekedi, wanda ya bayyana kansa a matsayin zababben shugaban kasa, ya bukaci goyan bayan sojin kasar, domin kafa gwamnati, yayin da ake shirin rantsar da shugaba Joseph Kabila wanda kotun Kolin kasar ta bayyana a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 28 ga watan Nuwamba.

Farfesa Umar Pate Malami a Jami'ar Maiduguri Tarayyar Najeriya
Farfesa Umar Pate Malami a Jami'ar Maiduguri Tarayyar Najeriya RFI/Hausa
Talla

Dangane da wannan takaddamar shugabanci a Jamhuriyyar Congo, Bashir Ibrahim Idris ya tattuna da Farfesa Umar Pate, na Jami’ar Maiduguri kan makomar kasar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.