Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Saurari Ra'ayinka game da Rikicin Siyasar Jamhuriyyar Congo

Wallafawa ranar:

Shugaban ‘Yan adawar kasar Jamhuriyar Demokradiyar Congo, Etienne Tshisekedi, ya sake jaddada cewar, shi ne zababben shugaban kasa, kuma zai karbi rantsuwar kama aiki a cikin wannan makon, ikrarin da ya sake jefa kasar cikin rudani. Akan haka ne kuma nemi jin ra'ayin masu sauraronmu ko ya suke ganin wannan mataki na 'Yan adawa tare da la'akari da makomar kasar.

Wami dan kasar Congo yana kada Kuriarsa a Birnin Kinsasha
Wami dan kasar Congo yana kada Kuriarsa a Birnin Kinsasha Reuters/Finbarr O'Reilly
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.