Isa ga babban shafi
Wasanni

Sharhi game da kamun ludayin Finidi George a tawagar Super Eagles

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan kamun ludayin mai rikon kwaryar tawagar Super Eagles ta Najeriya Finidi George, bayan da tawagar ta buga wasannin sada zumunci biyu a makon daya gabata karkashin kulawar Finidi George da aka damkawa tawagar a hannunsa a matsain mai horaswa na rikon kwarya.

Tsohon dan wasan tawagar Super Eagles ta Najeriya Finidi George, da ke rikon kwaryar tawagar.
Tsohon dan wasan tawagar Super Eagles ta Najeriya Finidi George, da ke rikon kwaryar tawagar. © NFF
Talla

Tawagar ta yi nasara kan takwararta ta Ghana a wasan farko da tayi, sai dai kuma ta sha kashi a hannun Mali karo na farko cikin gwamman shekaru da hakan ta faru.

Ku latsa alamar sauti donjin cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.