Isa ga babban shafi
Real Betis

Real Betis ta Dauki Finidi Geoge aiki

Kungiyar kwallon kafa ta Real Betis dake kasar spain ta dauki tsohon dan wasan Super Eagle Finidi George kuma tsohon dan wasanta a matsayin mamban kwamitin kwararrun kungiyar kwallon kafar.Dan wasan wanda ya yi suna musamman a wasan gasar cin kofin duniya da aka gudanar kasar Amurka shekarar 1994, a ranar laraba ne aka gabatar da shi a matsayin sabon directan Club din inda zai yi aiki da mai horar da ‘yan wasan Pepe Mel.Finidi dai ya fara wasa ne a Real Betis shekarar 1996 bayan  ya baro clud din Ajax a yarjejeniyar kudi dalar Amurka $7.6, inda ya zira kwallaye 38 a raga a wasanni 130 kafin ya koma Real Mallorca inda daga bisani kuma ya koma club din Ipswich na kasar Ingila. 

Finidi George
Finidi George
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.