Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda duniya ke fuskantar barazanar yunwa
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:58
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ya tattauna ne a kan gargadin da babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, wanda ya ce yanzu haka duniya na cikin hadarin fuskantar gagarumar yunwa da hauhawar farashin kayayyakin abinci saboda yakin Rasha da Ukraine.
Wannan gargadi ya zo ne, bayan da alkaluma suka bayyana cewar, kasashe 45 mafi yawansu daga Afirka, sun dogara da Rasha da Ukraine ne domin sayen akalla kashi 1 bisa 3 na alkamar da suke amfani da ita wajen ciyar da al’ummarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu