Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare ( Sulhu tsakanin Chadi da 'yan tawaye)

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare ya tattauna ne game da dage  tattaunawar da aka fara don lalubo zaman lafiya tsakanin gwamnatin mulkin sojin Chadi da wasu kungiyoyin ‘yan tawaye  da ‘yan adawa sai bayan kwanaki uku.

Shugaban Chadi, Mahamat Idriss Deby,
Shugaban Chadi, Mahamat Idriss Deby, AFP - BRAHIM ADJI
Talla

Mahamat Idriss Deby,wanda ya dare karagar mulki bayan mutuwar mahaifinsa Idriss Deby Itno  a watan Afrilun shekarar da ta gabata ya sha alwashin mayar da kasar hayyacinta, ya kuma gudanar da zabe mai inganci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.