Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro: Nijar ta tilastawa jami'an lafiya yin rigakafin korona

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Nasiri Sani ya baku damar tofa albarkacin bakinku ne dangane da shigar da jamhuriyar Nijar ta yi cikin jerin kasashen da suka tilastawa jami’an aikin lafiya da kuma daliban su karbar allurar rigakafin cutar korona domin dakile yaduwar ta.

Ra'ayoyin masu saurare sashen hausa na rediyon Faransa
Ra'ayoyin masu saurare sashen hausa na rediyon Faransa AFP PHOTO / PAPY MULONGO
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.