Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare ( Raguwar harin Boko Haram)

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne game da wani rahoto da ya bayyana cewa, an samu raguwar rikicin Boko Haram a Najeriya, amma hare-haren 'yan bindiga sun karu a kasar.

Wani mayakin Boko Haram a cikin hoton bidiyon da kungiyar ta fitar, tsaye kan abinda ake zaton baraguzan jirgin yakin Najeriya ne.
Wani mayakin Boko Haram a cikin hoton bidiyon da kungiyar ta fitar, tsaye kan abinda ake zaton baraguzan jirgin yakin Najeriya ne. © HumAngle
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.