Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin biyani a kan ƙasashen da rana ba ta faduwa a duniya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin  tambaya da amsa na yau, za mu ji bayani a kan wasu kasashen duniya da rana ba ta faduwa, sai ku kasance tare da mu.Shirin ‘Tambaya Da Amsa’  daga nan sashen Hausa na Radio France Internationale. Aiko da tambaya ta adireshinmu na imel a rfihausatambayoyi@gmail.com sai mun ji ka

Faduwar rana
Faduwar rana © Ashraf Shazly / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.