Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Ci gaban asalin kungiyar Taliban dake Afghanistan

Wallafawa ranar:

Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kungiyar Taliban, da kuma sharhi kan cutar hawan juna.

Wasu shugabannin mayakan kungiyar Taliban na kasar Afghanistan ciki har da Mullah Abdul Ghani Baradar.
Wasu shugabannin mayakan kungiyar Taliban na kasar Afghanistan ciki har da Mullah Abdul Ghani Baradar. AP - Alexander Zemlianichenko
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.