Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Shin hukumar FBI na da damar neman Najeriya ta mika mata Abba Kyari?

Wallafawa ranar:

Cikin shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson, za ji karin bayani kan ko wata hukumar tsaron wata kasa na da damar ta bukaci a mika mata wani mai laifi daga wata kasar da take zargi, kamar yadda FBI ta nemi a mika mata shahararren dan sandan nan na Najeriya Abba Kyari.

Motar hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka FBI.
Motar hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka FBI. REUTERS - JIM BOURG
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.