Isa ga babban shafi
Rayuwata

MDD ta tallafa wa matan Nijar da CFA 100 don dogaro da kai

Wallafawa ranar:

A yau shirin Rayuwata ya leka garin Tasawa na Jihar Maradi, inda hukumar UNFPA ta Majalisar Dinkin Duniya ta tallafa wa 'yan mata 160 da mabanbantan kayayyaki da suka hada da injin markade, da awaki don yin kiwo sai kuma waken awara da sauran sinadirai na aiki da nufin kama sana’a don dogaro da kai.

Wasu matan Nijar
Wasu matan Nijar © REUTERS - Mahamadou Hamidou
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.