Mata da kananan yara ne matsaloli suka fi shafa a yankin Sahel
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:57
Yayin da kasasshen Africa musamman na yankin Sahel ke ci gaba da kokawa game da matsalolin da suka dabaibaye su kama daga rashin tsari, talauci, fatara da sauransu, ana ganin mata ne suka fi fama da wannan matsala.
Gwamnatoci a kowadannen irin matakai na kokari wajen ganin an shiryawa mata bitoci game da muhimmancin dogaro da kai don fatattakar talauci da kuma basu tallafi ko kuma koya musu sana’o’i.
Watakila wannan ce ta sa mata a birnin yamai na jamhuriyar Nijar suka tashi haikan wajen ganin sun hada kansu don samar da hanyar da zasu yaki talauci haikan ba tare da tsoro ba.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Rukayya Abba Kabara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu