Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda yanayin damina ke shafar kananan kasuwancin mata

Wallafawa ranar:

Yanayin damina na daya daga cikin yanayin da ke haifar da cikas ga wasu kananan sana'oi da Mata ke gudanarwa don samun abinda zasu dokara da kansu.

Wasu mata kenan da ke cinikayya a wata kasuwa da ke yankin Afirka
Wasu mata kenan da ke cinikayya a wata kasuwa da ke yankin Afirka © guardian
Talla

A irin wannan yanayi, masu kananan sana'oi irin toye-toye a gefen hanya da dai sauransu na fuskanta koma baya a harkokinsu, sabida wasu lokuta ruwa na hanasu fitowa, inma sunyi kuru sun fito sai ya hana abokan huldarsu zuwa.

Akan hakan ne Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattana akai.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.