Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda matasa suka rungumi sana'ar dinki a wannan zamani

Wallafawa ranar:

Kasuwancin tufafin kawa daga bangaren matasa a Afirka na kara fadada, inda matasan nahiyar ke tafiyar da ita, daidai da zamani.

Ma'aikata kenan da ke tsaka da gudanar da aiki, a wani kamfanin sarrafa tufafi da ke kasar Habasha a gabashin Afirka.
Ma'aikata kenan da ke tsaka da gudanar da aiki, a wani kamfanin sarrafa tufafi da ke kasar Habasha a gabashin Afirka. AFP - EYERUSALEM JIREGNA
Talla

Kayayyakin sawa daga Afirka na kara samun karbuwa a kasashen duniya, kuma matasan 'yan kasuwa na cin gajiyar wannan tsari ta hanyar sarrafa tufafi na musamman da kuma ba da gudummawa ga sauyin tattalin arzikin nahiyar.

Hakan ya samar da damammaki ga matasa masu sana'ar dinki.

Kuma kan wannan batu ne, Zainab Ibrahim ta leka Jamhuriyar Nijar domin duba irin basirar da suke zubawa a wannan fanni.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.