Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda wasu matan suka tsunduma kiwon shanu a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali kacokam, kan yadda wasu matan suka rungumi kiwon shanu a Najeriya, abin da suka ce sana'a ce da ke kawo musu riba mai gwabi.

Wasu Shanu mallakin Fulani makiyaya yayin kiwo a wani yanki dake wajen jihar Kaduna.
Wasu Shanu mallakin Fulani makiyaya yayin kiwo a wani yanki dake wajen jihar Kaduna. AFP/Getty Images - Stefan Heunis
Talla

Kasuwancin kiwon sana’a ce mai matukar riba wacce kowa zai iya shiga ya samu kudi, musamman idan lokacin bukukuwan sun gabato, ko kuma sallar layya.

Ko da yake sana'ar tana da tsada sosai wajen kula da shanun, amma kuma masu sana'ar sun ce, kasuwanci ne mai riba wanda kowa zai iya yi kuma ya sami riba mara iyaka. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.