Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 156 (Mata a fagen sana'ar waka)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan makon tare da Zainab Ibrahim, ya duba kalubale da kuma nasarorin da Mata ke gamuwa da su a fagen wake-wake. Mata da dama kan zabi waka a matsayin sana'a tamkar takwarorinsu Maza, sai dai a al'adar bahaushe mutane da dama kan kalubalanci rawar da matan ke takawa a fagen na waka. 

Matan hausawa da dama ne suka rungumi dabi'ar waka a matsayin sana'a.
Matan hausawa da dama ne suka rungumi dabi'ar waka a matsayin sana'a. © RFI Persan
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.