Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Bikin dashen itaciyar Kuka a garin Kwanni na jamhuriyyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan makon ya mayar da hankali kan shirin dashen itaciyar kuka da ya gudana a garin kwanni da ke jamhuriyar Nijar wanda Salisu Hamisu ya halarta don jin yadda shirin ya gudana tare da burin da ake da shi har ya kai ga baiwa itaciyar ta kuka muhimmanci a wannan yanki kuma a wannan karo.

Wata bishiyar kuka.
Wata bishiyar kuka. © Sayouba Traoré/RFI
Talla

Wannan shiri na dashen itaciyar ta kuka dai zai yi matukar tasiri mabambanta da suka hada da na samar da lafiya a jika, inganta muhalli da kuma uwa uba taka rawa wajen bunkasa tattalin arziki na al’umar yankin dama kasar baki daya.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.