Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tasirin sana'ar gawayi a Najeriya da kuma kalubalenta ga muhalli

Wallafawa ranar:

Shirin tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya duba hada-hadar cinikayyar sarrafawa da fataucin gawayi, kasuwar da wani rahoto ke cewa Najeriya ce a mataki na biyu cikin jerin kasashen duniya da ke masu cin gajiyar wannan arziki, inda kasar ta samu ribar akalla dala miliyan 73 daga kasuwancin na gawayi a shekarar da ta gabata.

Sana'ar gawayi na jerin sana'o'in da ke illa ga muhalli.
Sana'ar gawayi na jerin sana'o'in da ke illa ga muhalli. Luis ACOSTA AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.