Muhallinka Rayuwarka
Muhalli: Shirin tsaftace sana'ar magungunan feshin amfanin gona a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani da bisa al'ada ke yin duba kan Noma da kiwo ko kuma sauyi ko dumamar yanayi a wannan karo ya tabo yadda mahukuntan Najeriya suka hana amfani da wasu nau'ikan magungunan feshin amfanin gona da kuma shirin tsaftace sana'ar magungunan wanda masana suka gano cutarwarsu ga lafiyar jama'a.