Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Manoma na fuskantar kalubalen tsadar takin zamani

Wallafawa ranar:

A Yau shirin zai yi dubi ne akan tsadar takin zamani da yanzu haka ya fi karfin manoma saboda tsadarsa, sakamakon sallacewar kasar noma, yanzu haka noman ba ya yiwuwa dole sai da takin zamani. Sai dai fin karfin karamin manoma da takin yayi, ya sa yanzu haka ake ganin da wuya daminar ta bana ta bayar da sakamako na gari.

Wani manomi a Nijar.
Wani manomi a Nijar. RFI/Sarah Tétaud
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.